Yayin da bashin da ake bin Nijeriya ya karu zuwa sama da Naira tiriliyan 46 a watan Disambar bara, Wani rahoton da BBC ta fitar ya...
A lokutan azumi wasu kan samu kansu a yanayin rashin iya cin abinci a lokacin da aka sha ruwa, wanda wasu kuma daga cikinsu har zuwa...
Shan azumin watan Ramadan wani Rangwame ne da ubangiji ya yiwa bayinsa da suka riski kansu a cikin wani yanayi na rashin lafiya ko wata lalura...
An haifi Abba Kabir Yusuf, a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1963 a karamar hukumar Gaya ta jihar Kano. Abba Kabir Yusuf ya halarci makarantar...
A gobe juma’a ne wa’adin daina amfani da tsoffin takardun kudi zai cika bayan da babban bankin kasa CBN ya sanar da karin wa’adin kwanaki goma,...
JA’EEN/MAKABARTA Al’ummar unguwar Ja’een Yamma sun bukaci hukumomi da su dakatar da wani gini da aka fara yi a cikin tsohuwar makabartar unguwarsu. Mutanen sun ce,...
Binciken likitocin kwakwalwa ya gano cewa, halin da yan Najeriya ke ciki na rashin kudi a hannunsu zai iya haifarwa da yawa daga cikinsu cutar damuwa...
Al’umma na cewa, duk da kara wa’adin kwanaki 10 ga babban bankin kasa ya yi na daina amfani da tsoffin takardun kudi, har yanzu al’umma na...
Shekarar da muka yi ban kwana da ita ta 2022, mata da kananan yara sun fuskanci kalubale iri-iri na rayuwa a fadin duniya na cin zarafi...
Rahotanni sun nuna cewa jihohi shida da suka hada da Borno, Yobe, Katsina, Gombe, Taraba da kuma nan Kano su ke da kashi 84 cikin 100...