Jam’iyyar PRP a Najeriya ta ce, yadda ake gudanar da shugabanci a Najeriya da jihohin ta ya sa za ta dawo a zaben shekarar 2023 domin...
Jam’iyyar APC ta kasa ta rantsar da zababben shugaban jam’iyyar na Kano Abdullahi Abbas. An rantsar da Abdullahi Abbas ne a ranar litinin a Abuja jim...
Sakataren yada labaran jami’iyyar PDP a nan Kano Bashir Sanata ya musanta labaran da ke cewa tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na shirin ficewa...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta ayyana 25 ga watan Fabrairun 2023 a matsayin ranar zaɓen shugaban ƙasa. Shugaban hukumar na Farfesa Mahmud...
Mai neman takarar shugabancin Najeriya a babban zaɓen 2023, ƙarƙashin Jam’iyar PRP Dakta Abdulfatah Durojaiye, ya ce Najeriya za ta dawo hayyacinta da zarar al’umma sun...
Tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya ƙaddamar da wata sabuwar ƙungiyar siyasa gabanin zaɓen 2023. Kwankwaso wanda yanzu haka yeke jagorantar wani...
Jam’iyyar PDP a Kano ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa madugun jam’iyyar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zai kafa sabuwar jam’iyya mai taken TNM. Sakataren yaɗa...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Ganduje ta fara zawarcin tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso domin ya dawo su haɗe wajen guda. Jam’iyyar ta ce, dawowar...
Jam’iyyar APC mai mulki ta ɗage babban taron ta na ƙasa. Tun da farko dai jam’iyyar ta tsara gudanar da babban taron ne a ranar 26...