Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata a majalisar dattawan Najeriya, Rochas Okorocha, ya zargi yan siyasar ƙasar nan da hannu wajen taɓarɓarewar al’amuran ta. Sanata Rochas...
Majalisar dokokin jihar Kebbi ta tsige shugaban majalisar Abdulmumeen Kamba da mataimakinsa Alhaji Muhammad Buhari-Aleiro. Shugaban kwamitin yada labarai da al’adu na majalisar, Alhaji Muhammad Tukur...
Mataimakin Shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osibanjo ya ce, bashi da hannu kan rahotannin da ake yaɗawa na cewa ya fito takarar shugaban ƙasa a zaɓe mai...
A daren jiya Lahadi ne, gidauniyar Ganduje Foundation ta jagoranci bada kalmar shahada ga wasu maguzawa kamar yadda ta saba. Yayin da yake jawabi ga sabbin...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano, ta ce bita da ƙulli ya sanya hukumar EFCC ta kai sumame asibitin tsohon Gwamna Kwankwaso. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir...
Tsohon shugaban hukumar Zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC Farfesa Attahiru Jega ya bayyana cewa shugabancin karɓa -karɓa ba zai iya fitar da ƙasar...
Gwamnan Katsina Aminu Bello Masari ya yi watsi da raɗe -raɗin da ake yi cewa zai ƙara tsayawa takarar neman wani muƙamin siyasa a kakar zaben...
Shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa Uche Secondus, ya ce ba zai sauka daga kan muƙaminsa ba. Wannan na cikin wata sanarwa da mataimakin sa kan harkokin...
Bakwai daga cikin shugabannin jam’iyyar PDP na kasa suka ajiye mukamansu nan take. Shugabannin da ke rike da mukamai daban-dabam sun rubuta takardar ajiye mukaman na...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zaɓen shugabannin mazaɓu na jam’iyyar APC a matakai daban-daban da za a gudanar ba zai hana yin aikin tsaftar muhalli na...