

Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnonin ƙasar nan da su yi duk me yiwuwa...
Hukumar kula da ƴan gudun hijira ta majalisar ɗinkin duniya (UNHCR) ta ce a ƙalla mutane miliyan 2 da dubu ɗari tara ne rikice-rikice da ke...
Rahotanni daga gabas ta tsakiya na cewa jiragen yaƙin sojin Isra’ila sun ci gaba da luguden wuta a Zirin Gaza da ke yankin Palastinu a wayewar...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce tsakanin watan Janairu zuwa Mayu ta samu nasarar kama wasu mutane 89 wadanda...
Hukumar tsaro ta civil defence NSCDC ta ce ta tura da jami’anta 1750 yayin bikin sallah a fadin jihar Kano. Hakan na kunshe ne cikin...
Ministan birnin tarayya Abuja Muhammad Bello ya ba da umarnin haramta yin sallar idi a babban masallacin idi da ke titin Umaru Yar’adua da ke birnin...
Wata hadakar jami’an tsaro na haɗin gwiwa tsaƙanin ƴan sanda sojoji da sauran jami’an tsaro na sa kai, sun samu nasarar ceto mutane 30 wadanda ƴan...
Rahotanni daga birnin Qudus na cewa da safiyar ranar litinin sojojin Isra’ila sun sake kai sumame masallacin Al-Aqsa tare da tarwatsa dubban Palastinawa da ke ibada...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarun shiyya ta takwas ta rundunar karkashin shirin operation tsare mutane, sun kashe ƴan bindiga guda hamsin da uku yayin...
Jami’an soji sun kai sumame unguwar Hotoro filin Lazio da ke nan Kano. Mazauna unguwar sun shaidawa Freedom Radio cewa, sojojin sun dira unguwar ne, yayin...