

Gwamnatin tarayya ta ce kamfanin Twitter ya rubuto wa Najeriya wasika yana buƙatar da a zauna a teburi don sasanta saɓani da ke tsakanin kasar nan...
Harin da wasu jiragen yaƙin rundunar sojin saman ƙasar nan suka kai a wani matsugunin fulani makiyaya a yankin ƙananan hukumomin Keana da Doma a jihar...
Rundunar sojin Najeriya ta bukaci ragowar ‘yan ta’addar Boko Haram da su mika wuya tare da rungumar tsarin zaman lafiya. Babban kwamandan runduna ta 7 ta...
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin ƙasar nan na majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, ya ce, sojojin Najeriya ba su da ta cewa, idan har suka...
Rundunar sojin sama na ƙasar nan ta musanta wani rahoto da wasu kafafen ƴaɗa labarai suka yaɗa cewa, ta kai hari kan wasu jama’a da su...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta kara karfafa tsaro a kan iyakokin kasar nan da kasashe 7 na tsandauri da kuma na ruwa domin tabbatar da...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara da hadin gwiwar kwamitin zaman lafiya na gwamnatin Jihar sun samu nasarar ceto mutane 11 da masu garkuwa da mutane suka...
Shugaban makarantar Islamiyyar nan ta garin Tegina a karamar hukumar Rafi ta jihar Niger da aka yi garkuwa da dalibanta Malam Abubakar Alhassan, ya musanta rahoton...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da wani hari da aka kai kauyukan Kanawa da Runka a karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina. Mai magana...
Ƴan bindiga sun kashe mutane sama da ɗari a ƙasar Burkina Faso. Rahotanni sun ce ƴan bindigar sun kashe mutanen ne a wani ƙauye da...