Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ganduje ya amince a shirya Muƙabala tsakanin Abduljabbar da malaman Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta amince za ta shirya muhawarar ilimi tsakanin shekh Abdul-Jabbar Nasir Kabara da kuma malaman Kano.

Kwamishinan addinai na jihar Kano Dr Muhammad Tahar Adamu Baba impossible ya bayyana hakan.

Kwamishinan ya ce, Gwamnati ta amince da wannan zama, wanda za a yaɗa shi kai tsaye a dukkan kafafan yaɗa labarai na jihar Kano.

Ya kuma bayyana cewar za a gayyato malamai daga wajen Kano wadanda za su zamo masu sanya idanu a kan muwaharar wacce za a gabatar da ita a wani kawwamammen wuri da za a sanyawa tsaro.

Ƙarin labarin zai zo nan gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!