Labaran Kano
Kano: Sinadarai 85 da za su rage matsalolin aure
Wani mawallafin littafin ma’aurata Tijjani Muhamad Musa ya gano wasu sinadirai guda 85 da za su rage yawan matsalolin da ake samu a tsakanin ma’aurata.
Tijjani Muhammadu Musa yace a lokuta da dama matsalolin da ake samu a gidajen aure rashin sanin hakkin ma’aurata shi ne umul’aba’in su wajen haifar da yawaitar mace-macen aure Arewacin kasar nan.
Tijjani Muhammdu Musa ya bayyana hakan ta cikin shirin barka da Hantsi da na nan tashar Freedom rediyo.
Koyi da bakin al’adu shi ke kawo mutuwar aure a Najeriya
Alfanun dake tattare da gwaji kafin aure
An sake samun wata mata da ake zargi da auren maza biyu a Kano
Kazalika mawallafin littafin ya kara da cewar akwai butakar kafin a yi aure su kan su wanda za su auren su san ilimin aure zamantakewar aure kamar yadda yake a wasu a’ladun kasar nan da kasashen waje.
Bana neman matar Aure-BABANGIDA
Koyi da bakin al’adu shi ke kawo mutuwar aure a Najeriya
Alfanun dake tattare da gwaji kafin aure
Tijjani Muhammad Musa ya buga misali da al’adun kasashen larabawa kafin aure za’a sami kwararriyar mace kan zamantakewar aure da zata koyar da Amare kan hakokin da ya rataya a wuyan ta.
Ya ce rashin kulawa da wasu mazaje suke akan matayen su nan una musu soyayyar su da jin dadin zamantakewar su na takarawa matuka wajen bijirewar matayen kan bukatun su.
You must be logged in to post a comment Login