Labarai
Mai rikon hukumar NDDC ya suma ya yin amsa tambayoyi

Mai rikon hukumar bunkasa yankin Niger Delta ta kasa farfesa Kenebradikumo Pondei ya suma ya yin da yake amsa tambayoyin kwamitin dake kula da yankin Niger Delta na mamajalisar wakilai a dazun nan.
Ana dai zargin tafka almundahana a hukumar ta NDDC bayan da a makon da ya gabata a gayyaci shugaban majalisar Sanata Godswill Akpabio don amsa tambayoyi kan zargin almundahana a hukumar.
Rubutu masu alaka :
Cin hanci da rashawa ne ke haifar da koma baya a Najeriya – Dr. Dukawa
Akwai sauran rina-akaba wajen kakkabe cin hanci a Najeriya- CISLAC
Gidan Talabijin na Channels ya hasko lokacin da farfesa Kenebradikumo Pondei ya suma ya yin da yake amsa tambayoyi da aka masa.
You must be logged in to post a comment Login