

Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yanke tarar Naira dubu ɗari ga shugabannin kasuwar yan katako da ke Na’ibawa a Jihar Kano. Mai shari’a...
Shugaban Bankin Akinwumi Adeshina zai zuga jarin dala biliyan goma don farfado da fannin abinci a Afrika Akinwumi Adeshina ya bayyana yayin taron daya gudana a...
Masanin tattalin arzikin a jami’ar tarayya dake Dutsen jihar Jigawa Dakta Abdul Nasir Turawa Yola ya ce, ‘karancin hada-hadar kudi da aka samu a yan kwanakin...
Yau Juma’a kwanaki 4 ya rage kafin cikar wa’adin daina amfani da tsaffin kudaden naira dari biyu, dari biya, da kuma dubu daya, da babban bankin...
Babban bankin ƙasa CBN, ya ce, zai ci gaba da sauya wa mazauna yankunan karkara kuɗi a hannu domin sauƙaƙa musu samun sababbin kuɗin. Mataimakin Daraktan...
Ba za muyi kasa a gwiwa ba, wajen ciyar da Ilimisu gaba, tare da Samar da kayyakakin koya da koyarwa. Alumma na samun ci gaba da...
Kwararowar hamad nada nasaba da bishiyoyin da aka sarewa ba tare da an shuka wasu ba. Dakta Bashir Bala Getso ne ya bayyana hakan, yayin tattaunawarsa...
Babbar kotu a jihar Kano karkashin jagorancin mai Justice Usman Na’abba, ta tsawaita wa’adin dakatar da gwamnatin jihar Kano da kuma kamfanin tunkudo wutar lantarki ta...
Shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari ya fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu a Jihar Katsina domin kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin jihar ta aiwatar. Daga...
Gwmanan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kori dakataccen shugaban hukumar karbar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa Barrister Muhuyi Magaji Rimingado daga shugabancin hukumar....