Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kano SUBEB ta ce, shirin bada ilimi kyauta kuma dole ya haifar da cinkoson dalibai a makarantun Firamare a Kano....
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za ta gudanar da bincike kan hakkokin yan fansho na Kano. A cewar majalisar za ta ɓullo da hanyoyin da...
Babban bankin kasa CBN ya ce, sabbin takardun kudi na Naira da aka yi wa gyaran fuska tuni sun isa bankuna domin fara amfani da su....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, da zarar dokar masu bukata ta musamman ta fara aiki za ta maganace matsalar cin zarafinsu. Haka kuma y ace dokar...
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar anye da ta sanya na hana Adaidaita sahu bin wasu titunan a Kano. Shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Danagundi ne...