Muna da hurumin kama duk wanda ya saɓa doka a kowace hanya – Hukumar FRSC
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta ce, tana da hurumin kama duk wanda ya karya dokar hanya a kan kowane titi. Mai magana da...
Bidiyo3 years ago
Ina neman afuwar duk wanda na ɓata wa na kuma yafe wa kowa – Alh. Alhassan Ɗantata
Babban Ɗan Kasuwar nan kuma ɗaya daga manyan dattijan Kano Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata ya nemi afuwar duk wanda ya yiwa kuskure a rayuwa. Dantata ya...
Bidiyo3 years ago
Abin da ke kawo jinkiri kafin aiwatar da hukuncin Kotu a Kano
Me yasa ba a aiwatar da hukunce-humuncen da Kotunan Kano ke zartarwa?
Bidiyo3 years ago
Ɗalibai da iyaye na kokawa kan ƙarin kuɗin karatu a jami’o’i
Ɗaliban jamo’in ƙasar nan da iyaye sun soma kokawa kan ƙarin kudin karatu da wasu makarantun suka yi. Wannan dai na zuwa ne ƴan watanni bayan...
Bidiyo3 years ago
ABIN AL’AJABI: An ɗaura auren ƴarsa bai sani ba a Kano
Wani attajiri a Kano ya koka kan yadda aka ɗaura auren ƴarsa ba tare da ya sani ba. Ga cikakken labarin a nan.
Bidiyo3 years ago
Matasan Kano ba su da hujjar ƙin zabar Kwankwaso da Abba – Cewar Salisu Sharada
Matashi Salisu Sharaɗa na ƙungiyar Kwankwaso Abba a KMC ya ce matasan Kano basu da zaɓi face zaɓen Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso da Abba Gida-gida a...
Bidiyo3 years ago
Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 26-12-2022
Ga shirin Kowane Gauta na ranar Litinin tare da Ibrahim Ishaq Rano 26-12-2022.
Bidiyo3 years ago
Inda Ranka: Jinkirin da ake yi wajen aiwatar da hukuncin kisa a Kano
A cikin shirin na ranar Litinin 26-12-2022, zaku ji cewa, Masana shari’a sun yi fashin baƙi kan jinkirin da ake yi kafin ayi hukuncin kisa a...
Bidiyo3 years ago
Hukuncin maganin Mata da Ƙarin Girman Mama da Mazaunai daga Malam Daurawa
Babban Malamin Addinin Musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi mana tsokaci kan shaye-shayen magungunan mata da kuma ƙarin Mama ko Mazaunai a Addini. Sheikh Daurawa...
Bidiyo3 years ago
Tsarin da na yiwa sabbin jiragen ruwan Ɓagwai – Sen Barau Jibrin
A ɗazu-ɗazun nan ne Manyan Jiragen Ruwa biyu suka iso garin Ɓagwai da ke Kano, domin soma zirga-zirga da su a ruwa. Garin Ɓagwai dai na...