Ko kun san yaya aka wayi gari yau Talata? Ga Labaran An Tashi Lafiya tare da Fadhila Nuruddeen Muhammad.
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kuɓutar da wasu mutane 8 daga hannun masu garkuwa da mutane. Jami’in hulɗa da jama’a na ƴansandan jihar SP. Shehu...
Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, Kano ba zata goyi bayan halasta amfani da tabar wiwi ba. Gwamnan ya bayyana hakan ne, yayin da ya...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA zata fara ƙwace duk wani gida da aka samu ana ajiye miyagun ƙwayoyi. Shugaban hukumar Janar...
Hukumomi a jamhuriyar Nijar sun janye dokar hana hawa Babur a jihar Tillaberi, mai fama da hare-haren ƴan ta’adda. Shugaban majalisar dokokin ƙasar Alhaji Saini Ommarou...
Al’umma da masana na bayyana ra’ayoyinsu kan sabbin matakai bakwai da Gwamnatin jihar ta sanya don magance matsalar tsaro da ta addabeta. Matakan dai sun haɗa...
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da ɗaukan wasu sabbin matakai domin magance matsalar tsaro da ke addabar jihar. A ranar Litinin ne Gwamnan jihar Alhaji Aminu...
Kwana 1 bayan sanar da sunayen mutum 6 da take shirin tantance su ta kuma dauki 1 cikin su, a matsayin sabon mai horas war ta...