

Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu kan dokar ilimi kyauta kuma dole a jihar. Gwamna Ganduje ya sanya hannun ne a zaman majalisar...
Gwamnatin Kano ta ce, za ta sauya wa gidan adana namun daji na jihar matsuguni. Kwamishinan raya al’adu da kayan tarihi na Kano Ibrahim Ahmad ne...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi Kabiru Muhammad a unguwar Ɗanbare ɗauke da sinƙi-sinƙin tabar wiwi 49. An sarrafa tabar ne tamkar sinƙin...
Ministan yaɗa labarai da al’adu na ƙasa, Lai Mohammed ya musanta labarin cewa dandalin Twitter ya dakatar da shafinsa. A zantawarsa da jaridar Independent a ranar...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Frank Lampard, ya ce, dan wasan gaba Olivier Giroud da yake son sauya sheka nada matukar muhimmanci a...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester City Pep Guardiola, ya ce, yana bukatar kungiyar ta dauko dan wasa Aston Villa Jack Grealish. Guardiola ya...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasar Libya Ali El Margini ya ajiye aikinsa bayan da kungiyar ta yi rashin nasara a wasanni uku da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin Jihar Kano da ta gina titi a wasu hanyoyin da ke karamar hukumr Minjibir musamman hanyar da ta tashi...
Wasu ‘yan bindiga sunyi awon gaba da wasu ma’aikatan jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria. Lamarin dai ya faru da misalign karfe daya na ranar yau Litinin...