

Daga Zara’U Nasir
Kwamishinan ilimi na jihar Kano Sanusi Kiru ya ce shirye-shirye sun ringaya sun yi nisa wajen bude makarantun da almajarai da aka dawo da su daga...
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye take wajen kare daliban makarantun jihar tare da malamansu daga kamuwa da cutar Corona musamman a yanzu da ake...
Hukumar yaƙi da safara bil’adama ta ƙasa NAPTIP ta tabbatar da cafke wani tsoho ɗan kimanin shekaru 54 da ake zargi da lalata wasu ƙananan yara...
Kwamitin riko na kungiyar masu motocin sufuri na haya da daukan kaya ta kasa RETEAN/NURTW ya hori direbobi kan su ba wa gwamnati hadin Kai wajen...
Masanin kimiyyar siyasa nan da ke Jami’ar Bayero a nan Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya bayyana mulkin dimukradiyya da cewa, wani tsari ne da zai...
Limamin masallacin Juma‘a na Usman bin Affan dake Gadon Kaya Sheik Ali Yunus ya ce, babban abunda ke taka rawa wajan inganta aure shi ne hakuri...
Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Laraba sha shida ga watan Satumba a matsayin ranar yin katin shidar ‘yan kasa da nufin tallafawa ‘yan Najeriya su mallaki...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo zai kai ziyar zuwa birnin Accra ta kasar Ghana, don hallatar taron shugabannin kungiyar bunkasa tattalin yammacin Afrika Ecowas a...
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da mutuwar sarkin Biu, Mai Umar Mustafa Aliyu a safiyar yau. Kwamishinan yada labarai da raya al’adu Alhaji Babakura Abba-Jato ne...