

Gwamnatin tarayya ta ce ta kammala shirye-shirye domin rarraba wasu motocin safa-safa guda dubu biyu a sassa daban-daban na kasar nan, don ragewa al’umma illar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zata samar da sabbin tsare-tsaren gine-gine da sabbin taswira a kan tsarin da aka shirya ginin jihar Kano tun Asali ,...
Kamfanin shirya gasar League ta kasa LMC, ya fitar da jerin ka’idoji ga kungiyoyin kwallon kafa na cikin gida dake fafatawa a gasar cin kofin kwararru...
Sarkin Pindiga dake karamar hukumar Akko a jihar Gombe,, mai martaba Alhaji Muhammad Seyoji Ahmad , ya bukaci Gwamnatin tarayya da na jihohi da su samar...
Har yanzu masu kananan sana’oi a nan jihar Kano na cigaba da kokawa dangane da irin yadda bullar annobar cutar corona ta durkusar musu da tattalin...
Kungiyar direbobin tifa ta kasa reshen jihar Kano ta bukaci gwamnatin Kano data dakatarda karin kudin dutse da wasu kamfanonin kasar Sin dake sarrafa duwatsu sukayi...
Babban kwamandan hukumar Hisabh Ta jihar Kano Shiek Muhammad Harun Ibini Sina ya yi alkawarin samarwa mutane masu bukata ta musamman aikin yi matukar suna da...
Daga Hafsat Danladi Abdullahi Hukumar lafiya ta duniya WHO tare da hadin gwiwar kungiya mai rajin kare kai daga illar kashe kai ta duniya ta kebe...
Shugaban kasa Muhammdu Buhari na tsaka da ganawa da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki kan yadda aka sami tashin gwauron zabi na firashin kayan...
Mai garin Gama da ke karamar hukumar Nassarawa anan Kano ya koka kan matsalar karancin ruwan sha da suke fuskanta tsawon shekaru ba tare da mahukunta...