

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa reshen jihar Kano ta kama wata babbar mota da ake zargin ta shigo da miyagun kwayoyi jihar....
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce ta kashe ƴan ta’adda 15 tare da ceto mutane 20 da aka yi garkuwa da su. Kwamishinan ƴan sandan...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC tabbatar da samun karin mutane 124 masu fama da Coronavirus a jiya Alhamis. Hukumar ta bayyana hakan ne a...
Da sanyin safiyar yau Juma’a ne hadakar kungiyoyin kishin al’umma a garin Osogbo na jihar Osun suka fara gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna adawarsu ga...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya ce zai yi iya bakin kokarin sa wajen ganin an dai daita farashin kayyakin masarufi da sukayi tashin gwarzaon zabi a...
Gwamnatin tarayya ta fara shirye-shiryen bada Umarnin bude makarantu a fadin kasar bayan shafe Tsawon lokaci a kulle sakamkon Annobar cutar Covid 19 Shugaban kula da...
Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya kaddamar da ma’aikatar kula da kan iyakoki na jihar tare da manbobin da za su yi aiki a hukumar. Gwamnan...
Shugaban hukumar shirya gasar Bundesligar kasar Jamus, Christian Seifert, ya ce kungiyoyin kwallon kafar dake buga gasar za su rinka sauyin ‘yan wasa sau biyar a...
Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Luka Modric ya ce ya na da tabbacin cewa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona za ta ci...
Bashir Sanata daga jam’iyyar PDP tsagin Kwankwasiyya ya ce, jam’iyyar APC mai mulki kama karya kawai ta ke musamman a lokutan zaɓe wanda hakan ya nun...