

Jiragen yaki na dakarun Operation Hadarin Daji na rundunar sojin kasar nan sun kashe ‘yan bindiga da dama a jihar Zamara. Bayanai sun tabbatar da cewa...
Tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau yayi alkawarin zai fitar da matasa ‘yan kwallo hazikai biyar, zuwa kungiyoyin kwallon...
A yau ne ake saran cewa gwamnatin tarayya da na jihohi za su gana wajen sake yin nazari kan bin dokokin da aka sanya musu, domin...
Ministan kula da al’amuran yankin Niger Delta Godwill Akpabio ya bayyana sunayen ‘yan majalisar dake karbar aikin kwangila a hukumar ta NDDC. Daga cikin sunayen wadanda...
Gwamnatin tarayya ta kara wa’adin yin rijista karkashin shirin baiwa matasa aikin yi na N-POWER zuwa makwanni biyu ta kafar Internet. An dai fara yin rijista...
Manchester United, ta kai bantan ta da kyar a kokarin neman tikitin zuwa gasar kofin Zakarun Turai ta Champions league , bayan samun nasara a wasanta...
Tawagar Shekarau Babes FC, ta tabbatar da cewar zata shiga a dama da ita a gasar rukuni na daya wato Nigeria National league (NNL), na kakar...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta tsawaita kwantiragin mai horar da ‘yan wasan ta Ibrahim Musa da aka fi sani da Jugunu, na shekara daya...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi kira ga al’umma su dinga baiwa jami’an sunturi gudunmawar da ta dace don dakile matsalar tsaro a kasar...
Kungiyar gwamnonin arewacin kasar nan sun nuna alhinin bisa rasuwar mahaifin gwamnan jihar Kwara Abdurrahman Abdurrazak wato Alhaji Abdulganiyyu Folorunsho Abdurrazak mai darajar SAN wanda ya...