

An sace kofin Afrika da kasar Masar ta dauka sau uku a jere a Shalkwatar hukumar da ke Alkahira babban birnin kasar ta Masar. Hukumar kwallon...
Ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi ya ce, zai ci gaba da zama a ƙungiyar, sabo da babu ƙungiyar da za ta iya...
Tsohon shugaban majalisar wakilan kasar nan Rt Hon Ghali Umar Na Abba ya musanta zargin da ake masa na marawa wani yanki baya na fito da...
Dan kasuwar nan da ke nan Kano, Alhaji Mudassir Idris Abubakar da aka fi sani da Mudassir and Brothers, ya bayyana fargabar cewa idan har aka...
Alqur’ani mai girma, maganar Allah ne, sannan kuma littafin sa ne mai girma, shi ba kamar sauran gamagarin maganganu bane, domin saukakke ne daga mai hikima...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa reshen jihar Kano ta kama wata babbar mota da ake zargin ta shigo da miyagun kwayoyi jihar....
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce ta kashe ƴan ta’adda 15 tare da ceto mutane 20 da aka yi garkuwa da su. Kwamishinan ƴan sandan...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC tabbatar da samun karin mutane 124 masu fama da Coronavirus a jiya Alhamis. Hukumar ta bayyana hakan ne a...
Da sanyin safiyar yau Juma’a ne hadakar kungiyoyin kishin al’umma a garin Osogbo na jihar Osun suka fara gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna adawarsu ga...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya ce zai yi iya bakin kokarin sa wajen ganin an dai daita farashin kayyakin masarufi da sukayi tashin gwarzaon zabi a...