

Rundunar sojin kasar nan na Operation Accord sun kashe ‘yan tada kayar baya hudu a jihar Kaduna tare da gano wasu muggan makamai ciki har da...
Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah ta bukaci gwamnatin tarayya da ta samar da ma’aikatar da za ta rika kula da dabbobi a kasar nan wanda...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane ashirin a yankin karamar hukumar Shiroroo da ke jihar Niger Wannan na zuwa ne awanni bayan da wasu ‘yan...
Akalla malamai dubu tara da dari biyu da arba’in da shida ne suka fadi jarabawar kwarancewar aiki da cibiyar rajistar malamai ta kasa TRCN ta shirya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da rabawa manoma Tan dubu Talatin na masara da aka debo daga rumbun ajiye kayayyakin abinci na kasa. Hakan na...
Korafin da al’ummar mazabun unguwa UKU cikin gari da kauyen Alu ke yi na rashin kyawun titin da ya tashi daga Tsamiyar mashaya zuwa tashar unguwa...
Wani matashi a jihar Sokoto mai suna Anas Aliyu Boyi yace ya shiga harkokin kere – kere ne domin ya taimakawa harkokin fasaha a Najeriya wajen...
A ya yin da ake cigaba da fuskantar tashin farashin kayan abinci a nan Kano masu sana’ar sayarda kayan miya da akafi sani da kayan gwari...
Daga Abdulkareem Muhammad Abdulkareem Daga lokacin da annobar cutar covid-19 ta bulla a nan Kano ‘yan kasuwa da sauran masu gudanar da sana’oi daban-daban ke cigaba...