

Tun farkon nadin Ibrahim Magu a matsayin mukaddashin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC wasu na ganin cewa bai can-canci rike mukamin...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nada Abdurrazak Datti Salihi a matsayin sabon shugaban hukumar tattara kudaden haraji na cikin gida a Kano wato KIRS....
Kamfanin rarraba hasken lantarki na Kano KEDCO yace abokan huldar sa dake shiyyar Kano da kewayan ta za su fara amfana da karin wutar lantarki bayan...
Wani mai masana’antar takin zamani a nan Kano Alhaji Ibrahim Hussain Abdullahi, yayi Alla-wadai da yadda wasu ke canjawa buhunhunan takin zamani suna da bayanan hakkin...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Paul Onuachu dake wasa a kungiyar kwallon kafa ta Genk dake kasar Belgium ya kamu...
Hukumar kula da matasa ‘yan hidimar kasa ta sanar da cewa a ranar 16 ga watan Yulin nan da mu ke ciki ne za ta yaye...
Kwalejin horas da manyan hafsoshin sojojin kasar nan da ke Jaji a jihar Kaduna ta yaye jami’ai 1,142 bayan sun kammala karbar horo na musamman, domin...
Kungiyar likitoci ta kasa, ta yi kiga ga al’umma da su kasance masu bin ka’idojin da hukumomin lafiya suka bayar kan cutar corona, kasancewar har yanzu...
Gwamnatin tarayya ta ce fiye da kananan manoma dubu hamsin ne za su ci gajiyar tallafin rage radadin annobar cutar Corona na fadin kasar nan. Karamin...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce akwai shaidun dake nuna cewar ana iya daukar cutar Covid-19 ta iska, sakamakon binciken da wasu masana kimiyya suka...