

Gwammatin jihar Kano ta tabbatar da cewa a ranar Lahadi an samu karin mutane 46 dake dauke da cutar Coronavirus a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC ta tabbatar da samun karin mutane 403 dake dauke da cutar Coronavirus a jihohi 19 na kasar nan da...
Kwamitin wayar da kai da hadin gwiwar majalisar limamai da ta malamai ta jihar Kano sun shirya wani taron bita na kwanaki uku domin wayar da...
Gwamnatin Kano ta kara ranar Litinin a cikin ranakun sararawa a fadin jihar. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa...
Hukumar kula da tsangayun Islamiyya ta Jihar Kano ta ce, za ta dauki alarammomi sittin domin ci gaba da koyar da almajiran da aka dawo mata...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ware duk ranar 14 ga watan Yunin kowacce shekara a matsayin ranar bayar da kyautar jini ta duniya, da nufin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ci gaba da bibiyar masana’antun dake jihar Kano don tabbatar da sun bi shawarwari da dokokin da masana kiwon lafiya...
AN KULLE WASU SASSA A BIRNIN BEIJING SABODA CORONAVIRUS Hukumomi a Beijing na kasar China sun sanya dokar kulle a wasu sassa na birnin bayan da...
Sabbin alkaluman da aka samu na masu dauke da cutar Covid-19 a Afirka ya nuna cewa kowacce kasa ta samu guzurin cutar a nahiyar, da ke...
Wata kungiya da ke rajin kare hakkin marasa galihu mai suna ‘Muryar Talaka’, ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari, da ya tashi tsaye don magance matsalar...