Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Babu wanda ya rasa ran sa a cikin masu dauke da cutar Corona a Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 16 ne suka kamu da cutar COVID-19 a jiya daga cikin mutane 619 da aka yi musu gwajin cutar.

Wannan na kunshe ta cikin sanawa da ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa a shafin ta Tweeta a jiya Litinin da misalin karfe 11 da miniti 32 na dare.

Sanarwar ta nuna cewar, ba bu wadanda aka sallama daga masu dauke da cutar.

labarai masu alaka : 

Yawan wadanda suka kamu da Corona ya kai 595 – NCDC

Masu cutar Corona 231 suka rage a Kano

An samu karin masu Corona 643 a Najeriya

Ka zalika babu kuma wanda ya rasa ran sa ta sanadin cutar ta Corona a sanarwar da ma’aikatar Lafiya ta fitar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!