

Sama da mutum 30,000 hukumomi a kasar Brazil suka tabbatar sun kamu da cutar Coronavirus a ranar Talata kadai. Yanzu haka dai kasar ta kasance ta...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya caccaki rahoton gwamnatin tarayya da ta fitar game da mace-macen da aka yi a Kano. Maitaimakawa gwamnan kan kafafen sada...
Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC ya naɗa tsohon gwamnan jihar Oyo Sanata Abiola Ajimobi a matsayin shugaban riƙo na Jam’iyyar a matakin ƙasa. Hakan ya biyo...
Kungiyar Kwallon kafa ta Bayern Munich, ta zama zakaran gasar Bundesliga na kasar Jamus (Germany ) na bana, kuma karo na takwas a jere. Bayern Munich...
An kammala shirye shiryen dawowa gasar wasan Tennis na gasar US Open a watan Agustan bana ba tare da ‘yan kallo ba kamar yadda gwamnan birnin...
Ya zuwa yanzu dai Najeriya ta kasance kasa ta uku da suka fi yawan masu dauke da cutar Covid-19 a nahiyar Afrika inda take biyewa kasashen...
Rahotonni daga jihar Nasarawa na cewa har yanzu al’umma basu murmure daga kuncin rayuwar da cutar Corona ta kawo ba, dukda cire dokar kulle da gwamnatin...
Rayuwa da corona wani darasi ne babba kuma mai zaman kansa lura da tarin kalubalen da al’umma suka shiga, sakamakon dokar zaman gida da kuma takaita...
Masanin kimiyyar siyasar nan a Kano Dakta Abbati Bako ya bayyana cewar ba’a samu wani ci gaba ba a tsawon shekaru 21 da aka yi ana...
Tsohon dan wasan kungiyar Kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 17 ta Kasa , Golden Eaglet Ibrahim Said , ya ce ya shirya tsaf...