

Gwamnatin jihar kano ta ce zata fara koyar da dalibai ta kafar Radio da talabijin, sakamakon rufe makarantu da tayi a wani yunkuri na dakile yaduwar...
Gwamnan jihar Gombe Alhaji Inuwa Yahaya ya yabawa wasu matasa su uku kan yadda suka samar da na’urar samar da iska na gida wanda za’a yi...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta gargadi ‘yan Najeriya da su guji yin alkawarin karya wajen bada taimakon kayayyakin da zasu taimaka...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Alhaji Muhammad Sani Muhammad a matsayin mai bashi shawara na musamman kan harkokin siyasa. A ranar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce nan bada jimawa da zarar wucewar annobar Covid-19 za ta shirya wata gagarumar Mukabala a tsakanin bangarorin addini dake jihar, domin...
Jami’an hukumar ajiya da gyaran hali ta kasa reshen jihar Kano, sun ki amincewa su karbi masu laifi da kotu ta tura musu a yau Laraba....
Wani magidanci a unguwar Gwammaja dake nan Kano ya rasu, bayan ya killace kansa a gidan sa dake unguwar. Magidanci da har izuwa yanzu ba a...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, sakamakon gwajin da ta yiwa mutune arba’in da shida na cutar Covid-19 ya tabbatar ba sa dauke da cuta...
Babban Limamin Masallacin jumma’a na Alfurkan Sheikh Dr Bashir Aliyu Umar , yace Killace kai da kauracewa al’umma, da karbar shawarwari na ma’aikatan lafiya da hukumomi...
Babban ofishin Akanta Janaral na kasa ya kama da wuta wanda yanzu haka wutar na ci gaba da mamayar ofishoshi da dama. Ofishin mai sunan “Treasury...