

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wani kankanin yaro mai suna Abdullahi Muhammad dan asalin karamar hukumar Shelang ta jihar Adamawa, wanda ya zo Kano...
Kamar yadda aka sani al’umma na kafa kungiyoyi a yankunan da suke don taimakawa marasa galihu a cikin unguwanni tare da tallafawa jami’an tsaro wajen gudanar...
Dagacin garin Bechi ta, karamar hukumar Kumbotso Alhaji Lawan Yakubu Bechi, ya bayyana ilimi a matsayin abinda ke da muhimmanci tare da taka gagarumar rawa, wajen...
Cibiyar bincike da karfafa karatu ga kananan yara ta kasa Nigerian center for reading, research and development (NCRRD) ta ce rashin jajircewa da iyaye basayi wajen...
Iftila’in gobara dai kan faru a lokuta daban-daban a cikin jama’a, musamman a lokaci na dari {Sanyi}wanda ke sanadiyyar asarar rayuka da dukiyoyin al’umma. A wani...
Wata kungiya mai fafutukar tabbatar da tsaro mai suna Mafita ta bayyana cewa jami’an tsaron da kasar nan su kadai ba za su wadatar da kasar...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun samu nasarar kwace kwayoyin Tramadol da nauyinsu ya kai kilogram uku da rabi...
Ministan matasa da wasanni na kasa Mista Sunday Dare, ya sanar da dage gasar wasanni ta kasa ‘National sport Festival’ karo na 20, da za ta ...
Shugaban karamar hukumar Nassarawa Alhaji Lamin Sani, yace karamar hukumar zata cigaba da aikin data dauko na gina shaguna a layin Sarauniya dake unguwar Dakata. Hakan...
Gwamnatin jihar Lagos, ta sanar da sake bullar cutar Corona Virus, a jihar bayan samun wata mata mai shekaru 30, da ke dauke da ita...