

Kungiyar Kwallon kafa ta Jigawa Golden stars , ta samu galaba akan takwarar ta Wikki Tourist dake jihar Bauchi a wasan firimiya na kasa mako na...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu, ya ja kunnan iyaye wajen tabbatar da suna sauke nauyin da All- subhanawu-wata’ala ya dora a kansu...
Wani lauya a nan kano, Barista Sale Muhammad Turmuzi, ya ce, jama’a suna da ‘yancin yin kiranye ga wakilansu da ke jiran hukuncin kotu, bayan daukara...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajantawa al’ummar kauyen Garkida na jihar Adamawa da kungiyar Boko Haram ta kaiwa hari. Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci masu sana’ar sayar da magungunan dabbobi ta jiha da su maida hankali wajen gudanar da kasuwancin su bisa doka da oda....
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
A wannan makon babban labarin da ya mamaye masana’antar Kannywood shi ne zargin yin awon gaba da kudaden marayu da jarumi Yusuf Haruna wanda akafi sani...
Cibiyar nazarin harkokin bankuna da kudi a musulince ta jami’ar Bayero, ta ce da yawa daga cikin kudaden da mutane suke kashewa a wannan lokacin suna...
An kammala gasar cin kofin Kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 16, na kasa, mai taken Ramat Cup, na tunawa da tsohon shugaban kasa...