Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce mutum 11 ne aka tabbatar sun kamu da cutar Covid-19 a fadin jihar, ranar Alhamis, Ma’aikatar ta wallafa hakan...
An samu karin masu dauke da cutar Covid-19 a Najeriya da adadinsu ya kai 499 a ranar Alhamis, in ji hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasar....
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da cewa za ta bude makarantu a ranar uku ga watan Agustan 2020. Sai dai gwamnatin ta ce daliban aji uku...
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar kulle da aka dauki sama da watanni uku ana yi sakamakon Covid-19. Biyo bayan rahotannin da aka gabatar a fadar...
‘Yan majalisar sun yi zama na dan wani lokaci, kafin daga bisani majalisar ta yanke shawarar dage zamanta na ranar Laraba. Sanarwar ta biyo bayan wani...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ma’aikata za su koma bakin aiki daga ranar Litinin, wanda ya yi dai-dai da ranar shida ga watan Yuli. Gwamna Muhammad...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince a bude makarantu a kasar, bayan da suka dogon hutu saboda annobar Coronavirus. Hakan ya biyo bayan wata ganawa da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya janye dokar hana tafiye-tafiye tsakanin jihohin Najeriya. Wannan na zuwa ne bayan da shugaban ya gana da shugabannin kwamitin kar-ta kwana...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara tsawaita dokar zaman gida dole, zuwa mako hudu. Dokar za ta fara aiki ne da tsakar daren ranar Talata, wanda...
Sama da mutum miliyan 10 ne suka kamu da cutar Covid-19 a fadin duniya yanzu haka, yayinda kididdigar hukumomin lafiya suka tabbatar da cewa sama da...