Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce mutum 11 ne aka tabbatar sun kamu da cutar Covid-19 a fadin jihar, ranar Alhamis, Ma’aikatar ta wallafa hakan...
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar kulle da aka dauki sama da watanni uku ana yi sakamakon Covid-19. Biyo bayan rahotannin da aka gabatar a fadar...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta bude filayen jiragen saman kasar nan a ranar takwas ga watan Yulin 2020. Ministan sufurin sama Hadi Sirika ne ya...
Hukumar KAROTA ta ce dalilin da ya sa ta hana jami’anta fita aiki ranar Lahadi shine, sun samu rahoton cewa akwai wasu ‘yan bindiga da ke...
Kungiyar kwadago a jihar Kano ta yi barazanar shiga yajin aikin gargadi na mako guda, matsawar aka gaza cimma matsaya tsakaninta da gwamnatin jihar. An shirya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata rage kasafin kudin shekarar 2020 da kaso 30 cikin 100. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan lokacin da...
Gwamnatin Kano ta kara ranar Litinin a cikin ranakun sararawa a fadin jihar. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce sai an bullo da wasu matakan da ta gamsu da su kafin a bude makarantu a fadin jihar. Kwamishinan yada labarai...
A kwanan nan ne wasu al’ummomin garuruwan Dantube da Tasa da wasu kauyuka da ke makwabtaka da su a yankin karamar hukumar Dawakin Kudu a nan...
Gwamnatin jihar Kano tace ta fito da tsarin bi gida-gida don daukar samfurin gwajin cutar sarke numfashi ta Covid-19, yayinda take ganin hakan zai taimaka wajen...