An garkame jaruma Rea Chakraboty a kurkuku kan batun mutuwar jarumi Susant Sing bayan da aka yi zargin tana da hannu dumu-dumu. A nan ma dai...
Jaruma Kangana Ranaut ta gana da gwamnan Maharashtra kan batun rushe mata ofishinta a Mumbai a Lahadin da ya gabata. A makon da ya gabata ne...
Jaruma Raveena tace Shekaru da dama da suka gabata tun tana karama lokacin da ta fara tasowa ta fara gamuwa da kalubale daban daban. Wanda hakan...
Gwamnatin jihar Kano ta fara dashen bishiyoyi kimanin miliyan 2 a sassan jihar Kano da nufin magance kwararowar Hamada da zaizayar ƙasa gami da ambaliyar ruwa....
Gwamnatin tarayya ta ware ranar sha shida ga watan Satumbar kowacce shekara a matsayin ranar shaidar katin dan kasa da nufin wayar da kan al umma...
Shugaban hadaddiyar kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshen jihar Kano ya bayyana ambaliyar ruwa da ake samu a damunar bana da cewa shi ne ya janyo...
Alhaji Babangida Lamido na jam’iyyar APC yace bai kamata a janye tallafin man fetur ba, kamata ya yi gwamnatin kasa ta wayarwa da talakawa kai kan...
Barrista Ismail Ahmad yace bai kamata mutane su rika kalubalantar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba saboda irin manyan ayyukan raya kasa da gwamnatin ke yi...
Faisal Jazuli daga jam’iyyar APC a jihar Jigawa kalubalantar jam’iyyarsu yayi dangane da irin halin matsin rayuwa da yace al’ummar kasar nan ke fuskanta a halin...
Jarumi Akshey Kumar ya bayyana cewa dansa Aarav ya zabi ya tsaya ya dogara da kansa ba wai ya jingina da daukakar mahaifinsa jarumi Akshey Kumar...