Babbar kotun jiha wacce mai shari’a Dije Abdu Aboki ke jagoran ta, ta wanke wani matashi mai suna Saifullahi Haruna Kabo da ake zargin da aikata...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa, Gernot Rohr, ya gayyaci karin ‘yan wasan kasar nan shida da suke taka leda a kungiyoyin kwallon kafa...
Mun gama tattaunawa da zababban gwamnan Edo God win Obaseki kan batun dawowarsa APC nan gaba kadan. Mataimaki na musamman ga gwamna Ganduje Shehu Isa Driver...
Hukumar gudanarwa ta kwalejin kimiyyar da fasaha ta Jihar Kano, ta ce babban kalubalen da kwalejin ke fuskanta shi ne yawan daliban da ta ke samu...
Hukumar kula cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano, ta rufe wasu daga cikin wuraren kula da lafiyar al’umma sakamakon rashin bin ka’idojin da...
Asusun tallfawa kananan yara na majalisar dinkin Duniya UNICEF ya ce akalla kaso Saba’in da bakwai na yaran kasar nan da basu wuce shekaru biyar ba...
Jam’iyyar APC ta ce, ta gamsu da sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar a zaben gwamnan jihar Edo daya gudana...
Gwamnan jihar Barno Babagana Umara Zulum ya mika sakon ta’aziyarsa ga iyalan da al’ummar kasar nan bisa mutuwar babban Kwamanda dake rundunar Operation Lafiya Dole Kanal...
Gwamnatin tarayya ta ce jihohin kasar nan sun yi amfani da kudadden tallafin cutar corona da ta basu domin kawo karshen annobar a fadin kasar nan....
Gwamnatin jihar Kwara ta kaddamar da shirin tsaftace jihar ta hanyar yaki da yin bahaya a sarari a gefe daya kuma tare da samar da muhalli...