Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta ce za ta samar da wasu dabaru a guraren zubar da shara a fadin jihar. Kwamishinan Muhalli Dakta Kabiru Ibrahim...
Hukumar Shirya jarabawa shiga manyan makarantu, JAMB, ta ce ba zata sake yin wata jarabawa ga kowane rukuni na daliban da suka rubuta jabarawar ta bana...
Sanatocin jam’iyyar PDP guda hudu sun sanar da sauyin sheka daga jam’iyyar adawa ta PDP zuwa jam’iyya mai mulki ta APC, a yayin zaman majalisar na...
Ƴan bindiga sun buɗe wuta ga jerin gwanon motocin gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar ganduje a daren jiya talata. Rahotanni sun ce ƴan sanda uku ne...
Hukumar KAROTA ta ce, daga yanzu lasisin tuƙa adaidaita sahu a Kano ya koma Naira dubu ɗari maimakon dubu takwas da ake yi a baya. Shugaban...
Gwamnatin Tarayya ta umarci Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya da ta yi kira ga mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Gernot Rohr, wajen...
Ministan Matasa da Wasanni, Sunday Dare, ya ce kwanannan za a dage dokar hana ‘yan kallo shiga filin wasa da Kwamitin Gwamnatin Tarayya kan yaki da...
Gwamnatin tarayya ta ce sabon nau’in irin wake da ake wa laƙabi da SAMPEA-20T, wadda cibiyar nazari kan harkokin noma ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke...
Za a yiwa tawagar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles gwajin cutar COVID-19 a yau Talata 29 ga watan Yuni a Abuja. Jami’ai da ‘yan...
Kasar Senegal za ta fice ba tare da shiri ba daga wasannin kwallon kwando na share fagen shiga gasar Olympic sakamakon barkewar cutar Corona a kasar....