

Majalisar wakilan Nijeriya ta sanar da dage koma wa domin ci gaba da zamanta zuwa ranar 30 ga watan Janairun bana. Hakan na kunshe ne ta...
Wata babbar kotu a Kano ta umurci rundunar ‘yan sanda da ta dakatar da shirin rushewar ko kutse ga shagunan da ke jikin bariki su da...
Wata babbar Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Kano, a ranar ta janye umarnin da ta bayar na kamo mata wani babban jami’in hukumar Kwastam Yusuf Ismail...
Hukumar fatce fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta cafke wasu masu tallar magungunan Gargajiya su goma sha biyu bisa zarginsu da laifukan yin amfani da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurafanar da wani matashi mai suna Salisu Shuaibu Hotoro a gaban kotu bisa tuhumarsa laifin damfara tare da zambatar ‘yan...
A kalla mutane biyu ne suka rasu a wani hadarin mota da ya afku yayin da ayarin motocin mataimakin gwamnan jihar Sokoto Idris Gobir ke tafiya...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa mutane da dama a Kauyen Barikin Ladi da ke jihar Filato...
Babban hafsan rundunar sojin kasa ta kasar nan Laftanal Janar Christopher Musa ya bai wa al’ummar Najeriya tabbacin cewa dakarun rundunar soji za su yi duk...
Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya rasu a ƙasar Jamus. Rahotonni sun bayyana cewa, marigayin gwamnan, ya rasu ne ya na da shekara Sittin da Bakwai...
Allah ya yi wa tsohon shugaban Majalisar Wakila ta Nijeriya Ghali Umar Na’Abba rasuwa ya na da shekaru Siitin da Biyar a duniya. Rahotonni daga iyalan...