Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa FRSC ta ce zata gudanar da bincike na musamman dan gano musabbabin faruwar hadarin motar da ya yi sanadiyar mutuwar...
Kungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Amnesty International, ta bukaci a gaggauta gudanar da bincike kan hari ta sama da dakarun soji suka kai a ƙauyukan...
Wani rahoto na mako-mako kan yanayin kyawun iskar da mutane ke shaka da gwamnatin Kano ke fitarwa, ya nuna cewa an samu gurɓatar iska a wasu...
Gwamnatin jihar Naija ta nemi aikin haɗin gwiwa da matatar man fetur ta Dangote domin haƙowa da kuma hada-hadar ɗanyen mai da aka gano a Tekun...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 6 da Litinin 9 ga watan Yunin bana a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan babbar Sallah. Ministan...
Hukumar jin dadin alhazan Kano tace ta samar da tsari da kuma tsaro ga maniyyatan jihar yayin da ya rage kwana biyu a fara gudanar da...
Ruwan sama mai ƙarfi wanda ke dauke da iska, sun lalata gidaje da dama a garin Makarfi na Jihar Kaduna, lamarin da ya jefa mazauna yankin...
Jami’ai a jihar Neja sun tabbatar da cewa, mutanen da ambaliyar ruwa ta kashe a garin Mokwa na jihar sun haura 200. Kana akwai wasu...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nada mai Martaba Sarkin Karaye, Alhaji Dakta Muhammad Mahraz Karaye, a matsayin shugaban Kwamitin jagorantar mahajjatan Kano na...
Kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a Simon Amobeda, ta yanke wa Yar tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya hukuncin daurin wata...