Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, wasu Mahara sun halaka mutane 8 a safiyar yau Asabar a ƙauyan Damaga da ke karamar hukumar Marudun ta jihar...
Jaridar Leadership ta nemi afuwa kan rahoton da ta fitar na cewa hatsarin saman soji ya rutsa da matar Babban Hafsan Sojin ƙasar nan Hajiya Fati...
Mai Martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman ya kori ɗaya daga cikin hakimansa, sakamakon samun sa da hannu dumu-dumu wajen taimakawa ƴan ta’adda. Masarautar Katsina...
Rundunar sojin saman ƙasar nan ta tabbatar da cewa jirginta yayi hatsari. A cikin sanarwar da mai magana da yawun rundunar Air Commodore Edward Gabkwet ya...
Rundunar sojin saman ƙasar nan ta tabbatar da cewa jirginta yayi hatsari. A cikin sanarwar da mai magana da yawun rundunar Air Commodore Edward Gabkwet ya...
Babban Hafsan Sojin ƙasar nan, Janar Ibrahim Attahiru ya yi haɗarin jirgin sama a yau Jumu’a a kan hanyar sa ta yziyarar aiki a Kaduna. Jaridar...
Sponsored SAKON BARKA DA SALLAH DAGA NI AMB.YUNUSA YUSUF HAMZA ( FALAKIN SHINKAFI,JARMAN MATASAN AREWA) Alhamdulilah godiya ta tabbata ga Allah (S.W.T) da Ya nuna mana...
Jami’an soji sun kai sumame unguwar Hotoro filin Lazio da ke nan Kano. Mazauna unguwar sun shaidawa Freedom Radio cewa, sojojin sun dira unguwar ne, yayin...