Shugaban kwalejin Fasaha da kere kere ta tarraya dake Daura a jihar Katsina Dakta Aliyu Mamman , ya tabbatar da cewar Kwalejin zata fito da tsare...
Ƙungiyar masu larurar laka ta ƙasa ta yi kira ga masu hannu da shuni kan su riƙa tallafawa masu fama da cutar. Shugaban ƙungiyar na jihar...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC ta ce, a jiya Lahadi an samu Karin mutane 318 masu dauke da cutar a Corona a jihohi 13...
Hukumar yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta gayyaci shugaban hukumar lura da ƙwaryar birnin Kano Engr. Abdullahi Garba Ramat domin amsa tambayoyi kan wasu zarge-zarge....
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce, yana nazarin takardar da jami’ar East Carolina (ECU) ta fitar wadda ta musanta ba shi matsayin Farfesa. Mai...
Jami’ar East Carolina (ECU) da ke ƙasar Amurka ta musanta bai wa gwamnan Kano aikin koyarwa da kuma Farfesa. Rahoton jaridar Premium Times ya rawaito jami’ar...
Jami’an hukumar leƙen asiri da haɗin gwiwar wasu jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa na ƙasar nan sun cafke Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin...
Da alama Malaman addinin Musulunci a Najeriya sun soma dawowa daga rakiyar Gwamnatin Muhammadu Buhari sakamakon abin da suke cewa rashin mayar da hankali wajen magance...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce kimanin mutane 110 aka kashe a harin da ake tunanin ƴan Boko Haram ne suka kai wa manoma a jihar Borno....
Jam’iyyar PDP ta gargaɗi gwamnatin Kano kan sayar da kadarorin gwamnati. Ɗaya daga jagororin jam’iyyar na Kano Kwamaret Aminu Abdussalam ne ya bayyana hakan a yayin...