Ma’aikatar wasanni ta kasar Rwanda, ta tabbatar da cewar za ta fara gyaran babban filin wasan ƙwallon ƙafa na kasar wato Amahoro National Stadium. Gyaran wanda...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Gareth Bale, ya ce baya nadamar barin kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid. Bale ya bayyana hakan...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF, ta nada wadan da za su ja ragamar shugabancin kungiyoyin kwallon kafar Najeriya na ‘yan kasa da shekaru 17 da...
Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta ce ta karɓo kuɗi har miliyan bakwai da aka karkatar da su a ma’aikatar noma...
Jarumar fina-finan Hausar nan Rashida Adamu Abdullahi wacce aka fi sani da Mai Sa’a, kuma tsohuwar mai bai wa gwamnan Kano shawara ta ce, ita matar...
Rahotonni daga birnin Zazzau na cewa Allah ya yiwa Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris rasuwa. Wakilin Freedom Radio Hassan Ibrahim Zariya ya ce, sarkin ya rasu...
Ƙaramin ministan ilimi na ƙasa Mr. Chukwuemeka Nwajuba ya kawo ziyara fadar gwamnatin Kano a daren yau Asabar. Ministan ya ce, ya kawo ziyarar ne domin...
Gamayyar kungiyoyin masu bukata ta musamman ta kasa, sun nuna rashin jin dadin su na yanayin da kasar nan take ciki musamman ma na tsadar rayuwa...
Kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshen jihar Kano (RIFAN), ta sha alwashin yin duk mai yiwuwa don ganin manoman da suka yi asara sakamakon Ambaliyar Ruwa...
Maimartaba Sarkin Rano Ambasada Kabiru Muhammad Inuwa ya yi kira ga masu hannu da shuni da masu riƙe da muƙamai da su riƙa taimaka wa al’umma...