Wasu ƴan bindiga sun yi awon gaba da mutane huɗu tare da sace dukiya mai yawa a garin Nahuce na ƙaramar hukumar Bungudu da ke jihar...
Ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi ya ce, zai ci gaba da zama a ƙungiyar, sabo da babu ƙungiyar da za ta iya...
Jami’an ƴan sanda da haɗin gwiwar ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right sun ceto wata yarinya da ake zargin an ƙulle...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da yaƙar masu aikata baɗala a lungu da saƙo na jihar Kano. Babban kwamandan hukumar Hisbah...
Rushewar gida ta jikkata mutane uku tare da rasa ran yaro ɗaya a unguwar ƙofar Kansakali layin Alhawali da ke ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano....
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci ƴan kwangilar da ta bai wa ayyuka da su yi duk mai yiwuwa wajen kammala a yyukan a lokacin da aka...
Wasu masu garkuwa da mutane sun kai hari a dajin Falgore, kan hanyar ƙaramar hukumar Doguwa zuwa birnin Kano. Wani shaidar gani da ido mai suna...
Da safiyar yau Litinin ne gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da ma’aikatar lura da al’amuran addinin musulunci a gidan Murtala dake nan Kano....
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci rantsar da sabbin alƙalan manyan kotunan jihar Kano tare da babban sakatare guda ɗaya. Alƙalan sun haɗa da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce, da zarar lokacin da aka ɗaukarwa wanda yayi ɓatanci ga Annabi Muhammad da aka yankewa hukuncin kisa a...