Hukumomi a kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi da aka fi sani da kasuwar Sabongari a nan Kano, sun ce, za su yi iya kokarinsu wajen ganin cewa,...
Gwamnatin jihar Katsina ta nuna gamsuwar ta bisa aikin da jami’an soji da sauran jami’an tsaro ke yi wajen dawo da zaman lafiya a jihar. Wannan...
A jihar Kaduna, an fara daukar matasa su dubu ashirin da uku ayyuka na wucin gadi, ta cikin shirin nan na gwamnatin tarayya na daukar mutane...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta biya tarin bashin kudaden ariya-ariya da garatuti da ‘yan fansho a jihar ke binsu...
8:30pm Har zuwa wannan lokaci hukumar Anti Corruption na ci gaba da tsare, dan gidan mai baiwa gwamnan Kano shawara kan al’amuran addini da kuma sauran ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wani fitaccen dan sara suka mai suna Aminu A. Aminu dan shekaru 21 wanda ake zargi da...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta Kano ta ce, ta kaddamar da bincike kan zargin zaftarewa malaman addini kudin addu’a da gwamna ya ba...
Jami’ar Bayero ta gudanar da zaben tantance gwani na ‘yan takara dake neman jagorancin shugabantar Jami’ar wato Vice Chancellor a tsawon shekaru biyar a gaba, bayan...
Masu cutar Corona 11,188 ne suka warke daga cutar Corona a jiya Laraba, kamar yadda cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta sanar. A...
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta ce, jami’o’in gwamnatin tarayya da masu zaman kan su talatin da biyu ne suka fara gwaje-gwajen kimiyya daban-daban,...