Gwamnatin tarayya ta ce bata yi alkawarin daukan ma’aikatan wucin gadi na N-Power aikin din-din-din ba, bayan sun kammala wa’adin da ta dibar musu na shekarun...
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Engr. Mu’azu Magaji Dan Sarauniya ya yi gugar zana kan siyasar cikin gida a jam’iyya mai mulki a Kano ta...
Gamayyar matasan Kano da ke gangamin dasa bishiyoyi a Kano da ake kira Make Kano Green sun ce, cikin watanni goma sun shuka bishiyoyi 1,567 a...
Hukumar kashe gobara ta kasa ta bukaci al’ummar jihar Kano da su kiyaye sosai wajen amfani da wuta a ya yin soye-soye ko babbaka a lokacin...
Masarautar Zazzau ta ce, ta soke hawan ranar sallah, da kuma hawan Daushe da aka saba yi duk shekara. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar PDP Abba Kabir Yusuf ya bayyana dalilan sa na gurfanar da gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da wasu ‘yan...
Gobarar dai ta tashi ne da misalin karfe 10 na dare, wadda ta shafe kusan sa’o’i biyu tana ci, duk da daukin da jami’an hukumar kashe...
Manchester United, ta kai bantan ta da kyar a kokarin neman tikitin zuwa gasar kofin Zakarun Turai ta Champions league , bayan samun nasara a wasanta...
Tawagar Shekarau Babes FC, ta tabbatar da cewar zata shiga a dama da ita a gasar rukuni na daya wato Nigeria National league (NNL), na kakar...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta tsawaita kwantiragin mai horar da ‘yan wasan ta Ibrahim Musa da aka fi sani da Jugunu, na shekara daya...