Wani mutum da ake kira da Ibrahim ya kashe wani bawan Allah da ake kira da Auwal Hussain saboda haske budurwarshi da fitilar cocila yayin da...
Gwamnan Ganduje ya kammala gabatar da kunshin kasafin kudin badi a gaban majalisar dokoki ta jihar Kano. Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da daftarin kasafin...
Jami’an sintiri na yankin Kawon Arewa dake nan Kano sun cafke wata mata mai suna Aisha Muhammad bisa zargin ta da kasha jaririn da ta Haifa....
Tun a farko dai wani rikici ne ya faru tsakanin marigayin Abba Abdulkadir da wani a garin Madobi, inda yayi karar sa a wurin ‘yan sanda,...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba biyu karkashin mai shari’a Aisha Rabi’u ta yanke hukuncin daurin shekaru goma sha shida ga wani mutum da ake zargi...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 3 ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi mai suna Abba Mustapha. Matashin mai shekaru 33...
Fitaccen jaruminnan Bello Muhammad Bello wanda aka fi sani da BMB dan jihar Filato ya nuna takaicinsa kan yadda ya ce ba’a baiwa jaruman masana’antar Kannywood...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Tarauni Hafizu kawu ya bayyana cewa, tattalin arzikin Najeriya na dab da bunkasa duk da kukan da wasu ke yi...
Malamai da mabiya addinin musulunci a jihohin Arewacin kasar nan sun dauki tsawon lokaci suna fafutukar ganin an kafa shari’ar musulunci a sassa daban-daban na kasar....
Rahotonni daga jihar Legas na cewa Allah ya yiwa Hajiya Aishatu Abubakar Tafawa Balewa uwar gidan marigayi firaministan kasar nan na farko, wato Alhaji Abubakar Tafawa...