Ma’aikatar kudi ta tarayya ta shaidawa kwamitin kula da rundunar sojin kasar nan na majalisar dattijai cewa gwamnatin ta kashe naira biliyan dari da casa’in da...
Akalla mutane 44 ne suka rasa rayukansu ya yin da wasu da dama suka jikkata sakamakon wani turmutsitsi da ya faru a wajen bautar mabiya addinin...
Gwamnatin jihar Kano ta sahale ma’aikatar muhalli da hukumar kwashe shara REMASAB su yi hadin gwiwa da wani kamfani da ke aikin tsaftace muhalli, wanda zai...
Majalisar wakilai ta amincewa shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ciyo bashin dala biliyan daya da rabi daga kasashen waje don gudanar da ayyukan raya kasa....
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 03 ga watan Mayu, a matsayin ranar hutu a fadin kasar nan na bikin murnar ranar ma’aikata ta Duniya. Ministan...
Kamfanin mai kasa (NNPC) ya shaidawa gwamnatin tarayya da gwamnonin kasar nan dalilan da ke sanyawa ba ya sanya kudade masu yawa a asusun tarayya. ...
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) Burgediya janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya ce jami’an hukumar sun samu nasarar...
Mazauna unguwar Rijiyar Zaki da ke karamar hukumar Ungogo a Jihar Kano, sun koka kan karyewar wata Gada a unguwar. Karyewar Gadar dai ta haddasa samun...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta sanya ranar 18 ga watan Fabarairun shekarar 2023 a matsayin ranar da za a gudanar da babban...
Shugaban kasar Amurka mista Joe Biden ya kara mafi karancin albashi zuwa dala 15 kwatankwacin naira 6,750 A jiya talata ne shugaba Biden ya bayyana wannan...