Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero yace masarautar Ingila da masarautar jihar kano akwai alaka mai karfin gaske. Sarkin ya bayyana haka ne lokacin...
Ƙungiyar likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa shiyyar Aminu Kano dake a Kano ta musanta cewar gwamnatin tarayya ta zauna da ƙungiyar likitocin. Shugaban ƙungiyar Dakta...
Hukumar shirya jarrabawar Afrika ta yamma WAEC, ta fitar da sakamakon jarabawar kammala makarantun sakandare ta yammacin Afrika ta 2023 (WASSCE). Shugaban hukumar Patrick Areghan,...
Hukumar dake kula da matsalolin da suka shafi zaizayar kasa hanyoyin ruwa da kuma dumamar yanayi ta jihar Kano tace a shirye take wajen ganin ta...
Yan majalisar dattawan Nijeriya sun yi watsi da bukatar shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman izinin tura dakarun kasar zuwa Jamhuriyar Nijar bayan kungiyar ECOWAS ta...
Hukumar kula da zirga-zigar jiragen kasa ta kasa tace fasinjojin dake hawa jirgin kasa daga Lagos zuwa Ibadan su kula da yan damafara yayin siyan...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yace duba can-canta ne ya sanya shugban kasa sauya sunan Maryam Shetty da ga cikin jerin sunayen Ministocinsa....
Guda daga cikin ‘yan daba da rundunar ‘yan sandan jihar Kano ke nema ruwa a jallo, Nasiru Abdullahi da aka fi sani da Chile Maidoki, ya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata bada fifiko a bangare kimiyya da fasaha, don tabbatar da cigaba a bangaren. Kwamishina ma’aikatar kimiya da fasaha da...
Sojojin da suka yi juyin Mulki a jamhuriyar Nijar, da Abdrouhaman Tiani ke jagoranta, sun kalubalanci yarjejniyar dake tsakanin kasar da Faransa, da aka rattabawa hannu...