Hukumar leken asiri ta Nijeriya NIA, ta karyata wasu rahotanni da ke yawo a kafafen ƴada labarai cewar kotu ta mayar da Ambasada Muhammad Dauda matsayin...
Sabon babban hafsan sojin ƙasa na Nijeriya Manjo Janar Taoreed Lagbaja, ya kama aiki a matasayin babban hafsan sojin ƙasa na 23, inda ya yi alkawarin...
Fasinjoji biyar dake cikin jirgin ruwa mai nutsewa daya bata a karkashin teku sun mutu, a cewar wani jami’i a cikin dakarun tsaron gabar tekun Amurka....
Sabon babban hafsan sojin saman Nijeriya Air Vice Marshal Hassan Abubakar ya ce zai bi sahun wasu daga magabatansa domin ciyar da ayyukan rundunar gaba. Air...
Ofishin kula da basuka na DMO ya gargadi gwamnatin Nigeria game da karbo bashi a nan gaba, inda ya bayyana cewa kashi 73.5% na kudaden shigar kasar...
Shugaban kasar Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya ce kasar na cigaba da samar da sauye-sauye da suka kunshi na janye tallafin man fetur da daidaita batun...
Majalisar dokokin a jihar Kano ta amince da mutane 16 cikin 18 da gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf, ya aike mata domin tantancewa, tare da amincewar...
A safiyar yau Alhamis ne Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima, ya shiga ganawar sirri da shugaban gidauniyar Bill and Melinda Gates wato Bill Gates, da shugaban...
Tsohon Kwamishina a Gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce kuɗin da ake yaɗa wa suna cire wa ma’aikata a albashi ba gaskiya...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce zata bincika tare da dakatar da datsewa ‘yan Fasho da ma’aikata alabashinsu da suke zargin gwamnatin da gada nayi don kwatar...