

Kungiyar ‘yan tagwaye ta kasa dake nan jahar Kano wacce ake kira da Tagwe forum ta sha alwashin kawo karshen barace-barace da wasu iyayen ‘yan biyun...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Katsina ta yi Allah-wa’adai da harin bom da aka kai ya yi sanadiyar mutuwar yara kanana biyar a jihar...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta buƙaci gwamnatin jihar da ta samar da wutar lantarki a garin Ɗan-amale zuwa Garun madad ta haɗe da garin ‘yan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata hada Kai da jamian tsaro domin shawo matsalar rashin sanya safar Baki da hanci da alumma basa dauka da muhimmaci....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a fadar sa dake Abuja. Tsohon shugaban kasar dai Goodluck Jonathan ya isa...
Manyan ma’aikata 12 ne na hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC suka karbi takardar dakatarwa a jiya Litinin Da yawa daga cikin na...
Hukumar Kula da Makarantun Islamiyya ta jihar Kano ta bukaci Malaman Islamiyya da dalibai da su kara hakuri don kuwa gwamnati na dab da kammala tattaunawa...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 16 ne suka kamu da cutar COVID-19 a jiya daga cikin mutane 619 da aka yi musu gwajin...
Bayan da Allah ya yi masa rasuwa a jiya Litinin tsohon minista a jamhuriya ta biyu Malam Isma’ila Isa Funtuwa a Abuja yana da shekaru 78,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikewa sarkin Salman Bin Abdulazizi na Saudiya addu’ar samun sauki cikin hanzari wanda aka kwantar a Asibiti. Muhammadu Buhari ya ce...