Ma’aikatar lafiyar kasar Saudiya ta ce babu wanda zai shiga kasar da nufin aikin Hajjin bana sai wanda aka yiwa allurar rigakafin cutar corona. Wata Jaridar...
Dr. Yahya Koshak mutumin da ya fara shiga rijiyar Zamzam yayin wani aikin yasa da aka gudanar a alif da dari tara da saba’in da tara...
Yau Jumu’a ashirin da biyar ga watan Disamba, rana ce da mabiya addinin Kirista a sassa daban-daban na duniya ke gudanar da bikin kirsimeti, domin murnar...
Al’ummar musulmi daga ko ina a faɗin duniya na ci gaba da gabatar da bukukuwan mauludi domin murnar zagayowar watan da aka haifi fiyayyen halitta manzon...
Limamin masallacin Juma‘a na Usman bin Affan dake Gadon Kaya Sheik Ali Yunus ya ce, babban abunda ke taka rawa wajan inganta aure shi ne hakuri...
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da mutuwar sarkin Biu, Mai Umar Mustafa Aliyu a safiyar yau. Kwamishinan yada labarai da raya al’adu Alhaji Babakura Abba-Jato ne...
Gidauniyar Empathy mai tausayawa da tallafawa al’umma da ke nan Kano, ta nuna takaicin ta bisa yadda wasu lauyoyi musulmi da kuma wasu daga kudancin kasar...
Kungiyar dake rajin kare hakkin musulmi ta (MURIC) ta bukaci da a samar da kotu ta musamman da zata rika shari’ar ayyukan da suka shafi cin...
Hukumar kula da ayyukan aikin hajji ta kasa NAHCON ta bayyana cewar jihar Kano ce ke da hukumar kula da jindadin alhazai mai kyau daga cikin...
Limamin masallacin Usman Bin Affan da ke Gadon Kaya a nan Kano ya bayyana matsalar rabon kwana ga ma’aurata da cewa shi ne babbar kalubalen da...