Freedom Radio Nigeria

  • Inda Ranka 20-12-2022; za a rataye wani matashi bayan da ya kashe abokin akan butar shayi
    Inda Ranka 20-12-2022; za a rataye wani matashi bayan da ya kashe abokin akan butar shayi
    Bidiyo2 years ago

    Inda Ranka na ranar Talata 20-12-2022

    Saurari shirin Inda Ranka na ranar Talata 20-12-2022 tare da Yusuf Ali Abdallah, domin jin manyan abubuwan da suka faru a ranar.

  • Ga shirin Kowane Gauta na ranar Talata 20-12-2022
    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Talata 20-12-2022
    Bidiyo2 years ago

    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Talata 20-12-2022

    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Talata 20-12-2022, tare da Salisu Baffayo.

  • Aikin Agaji baya yiwuwa sai da sana'a - Izala
    Aikin Agaji baya yiwuwa sai da sana'a - Izala
    Bidiyo2 years ago

    Aikin Agaji baya yiwuwa sai da sana’a – Izala

    Babban Daraktan Ƴan Agaji na ƙungiyar Izala Engr. Mustapha Imam Sitti ya ce, aikin Agaji baya yiwuwa sai mutum yana da sana’a. Ya ce, hakan ne...

  • Abin da ya sa na daina tallata Cryptocurrency - Rabi'u Biyora
    Abin da ya sa na daina tallata Cryptocurrency - Rabi'u Biyora
    Bidiyo2 years ago

    Abin da ya sa na daina tallata Cryptocurrency – Rabi’u Biyora

    Fitaccen matashin nan mai amfani da kafafen sada zumunta, kuma ɗaya daga jagororin hada-hadar Cryptocurrency a Arewacin ƙasar nan Rabi’u Biyora, ya bayyana dalilin da ya...

  • Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 19-12-2022 - Ɗan uwa Rano
    Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 19-12-2022 - Ɗan uwa Rano
    Bidiyo2 years ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 19-12-2022

    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 19-12-2022, tare da Ibrahim Ishaq Rano.

  • Inda Ranka 19-12-2022: Dambarwar Ƴan Daudu da HISBAH, Rikicin siyasa a Takai
    Inda Ranka 19-12-2022: Dambarwar Ƴan Daudu da HISBAH, Rikicin siyasa a Takai
    Bidiyo2 years ago

    Inda Ranka Na Ranar Litinin 19-12-2022

    Acikin shirin Inda Ranka na ranar Litinin 19-12-2022, zaku ji cewa; Dubun wasu Ƴan Daudu ta cika, lokacin da ake ganin lefen aurensu. Karin bayani da...

  • Zamu saki mata da ƴan Daudun da muka kama - HISBAH
    Zamu saki mata da ƴan Daudun da muka kama - HISBAH
    Bidiyo2 years ago

    Zamu saki mata da ƴan Daudun da muka kama – HISBAH

    Babban Kwamandan Hisbah Malam Muhammad Harun Ibn Sina ya ce, za su miƙa tsala-tsalan ƴan matan da suka kama ga iyayensu. Ibn Sina ya ce, sun...

  • Fasinjojin Airpeace Legas zuwa Kano sun yi zanga-zanga
    Fasinjojin Airpeace Legas zuwa Kano sun yi zanga-zanga
    Bidiyo2 years ago

    Fasinjojin Airpeace Legas zuwa Kano sun yi zanga-zanga

    Wasu fasinjojin jirgin Airpeace da ke shirin zuwa Kano daga Legas a yau Litinin sun yi zanga-zanga a filin jirgin saman Legas. Fasinjojin sun ce, tun...

  • Ji ka ƙaru Ep 3: Labarin Ramatu da Ƴaƴanta mata guda biyu
    Ji ka ƙaru Ep 3: Labarin Ramatu da Ƴaƴanta mata guda biyu
    Bidiyo2 years ago

    Ji ka ƙaru Ep 3: Labarin Ramatu da Ƴaƴanta mata guda biyu

    Kashi na uku na shirin wasan Kwaikwayon Ji Ka Ƙaru na DW Hausa mai taken yaƙi da muggan laifuka kan haƙƙin yara. Labarine na Ramatu da...

  • INDA RANKA: Martanin ɗaliban Malam Abduljabbar Kabara bayan yanke masa hukunci
    INDA RANKA: Martanin ɗaliban Malam Abduljabbar Kabara bayan yanke masa hukunci
    Bidiyo2 years ago

    Martanin ɗaliban Malam Abduljabbar Kabara bayan yanke masa hukunci

    Martanin ɗaliban Malam Abduljabbar Kabara bayan yanke masa hukunci.

error: Content is protected !!