Shugaban bankin raya ƙasashen afurka, Dr. Akinwumi Adesina, ya ce, tattalin arzikin nahiyar afurka, ya yi asarar dala biliyan casa’in (190), sakamakon ɓullar cutar korona. Mista...
Cibiyar (CITAD) dake bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban al’umma, ta yi kira ga majalisun dokokin tarayya da su dauki matakin gaggawa bisa umarnin gwamnatin tarayya...
Kwamitin dake yaki da cutar COVID 19 ya ce zai fallasa sunayen mutane casa’in da suka dawo daga kasashen waje kuma suka ki bin dokokin killace...
Hukumar lura da masu yiwa kasa hidima (NYSC), ta ce nan gaba kadan za ta kara yawan sansanonin masu yiwa kasa hidima don daukar matakan kare...
Akalla mutane dubu uku da dari bakwai da tamanin ne suka mutu a kasar Indiya a jiya talata sakamakon cutar corona. Wannan adadi dai shine...
Gwamnatin tarayya ta haramtawa matafiya daga kasashen India da Brazil da kuma Turkiyya shigowa Najeriya sakamakon tsananin da annobar cutar Corona ta yi a kasashen. Shugaban...
Gwamnatin tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su kaucewa tafiye-tafiye zuwa kasashen Indiya, Brazil, Turkiyya da kuma Afirka ta Kudu, sakamakon yadda cutar Covid-19 ke ci...
Jami’ar John Hopkins da ke Amurka ta ce adadin wadanda suka rasa rayukansu sanadiyar cutar corona ya kai miliyan uku. Wannan rahoton na zuwa ne...
An haifi tsohon shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Abba Kyari a garin Maiduguri da ke jihar Borno a ranar 23 ga watan Satumban 1953. Ya...
Gwamnatin tarayya da hukumar lafiya ta duniya (WHO) sun ce tun da aka fara yin allurar riga-kafin cutar corona ta Astrazaneca a Najeriya, ba a samu...