

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a kauyen Wawan Rafi da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna tare da kashe mutane biyu da safiyar...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce, al’ummar jihar Kaduna sun zabe shi ne don ya rika gudanar musu da ayyukan raya kasa da za...
Sarkin Lere a jihar Kaduna, Abubakar Garba Mohammed ya rasu. Marigayi sarkin ya rasu ne a safiyar Asabar, a Kaduna bayan gajeriyar rashin lafiya, yana da...
Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya sauke Chiroman Zazzau Alhaji Sa’idu Mailafiya daga mukaminsa tare da maye gurbin sa. Wata majiya mai tushe...
Shugaban ‘yan gwan-gwan na jihar Kaduna Alhaji Lawal Muhammad Ya’u ya yi kira ga gwamnatin jihar da ta mayar da hankali wajen samar da masana’antu do...
Yan bindigar da suka sace daliban kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji 39 da ke Afaka a jihar Kaduna sun sake sakin dalibai biyar kwanaki...
Shugaban kungiyar dattawan arewa ta (Northern Elders Forum) farfesa Ango Abdullahi, ya ce, al’ummar arewa sun koyi darasi mai daci, saboda haka ba za su zabi...
Hukumomi a jihar Kaduna sun ce ƴan bindiga sun harbe akalla mutum takwas tare da raunata wasu a jerin hare-haren da suka kai ƙauyen Kadanye. Kwamishinan...
Wasu ‘yan bindiga sun hallaka mutane takwas tare da jikkata hudu a wani hari da suka kai a kananan hukumomin Kajuru da Kachia na jihar Kaduna...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kashe mutane takwas tare da jikkata wasu hudu a wasu hare-hare daban-daban a...