Shugaban hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya, Kanal Hamid Ibrahim Ali ya alakanta matsalar yawan fasakwaurin man fetur zuwa kasashen ketare da gazawar kamfanin man fetur na...
Hukumar tattara kuɗaɗen haraji ta Najeria (FIRS) ta ɗaukaka ɗara kan hukuncin da babbar kotun tarayya dake garin Fatakwal a jihar Rivers ta yanke kan karɓar...
Asusun ajiyar kudaden ketare a Najeriya ya sake faɗuwa bayan da ya tashi zuwa dala biliyan 33.59, mafi girma sama da wata daya. A wata sanarwa...
Ƴan kasuwar Kantin Kwari sun kai kokensu ga Alhaji Aminu Alhasan Dantata kan ya sanya baki bisa shirin gwamnatin Kano na gina shaguna akan titin Ta’ambo...
Ma’aikatan Jiragen sama sun nuna damuwarsu kan cigaba da samun hauhawar farashin man Jirgi wato Jet A1. A yanzu haka dai farashin man ya kai naira...
Jamhuriyar Koriya ta sanya hannu a sabuwar yarjejeniyar aikin fadada shirin gudanar da gwamnati ta kafar Internet da zai lakume sama da dala miliyan 13 da...
Gwamnatin tarayya ta ware sama da Dala Biliyan daya na kwangilar gyaran matatun mai dake Warri da Kaduna. Karamin ministan albarkatun mai na kasa Timipre Sylva...
Babban bankin kasa CBN ya dakatar da sayar da Dalar Amurka ga ‘yan kasuwar canjin kudi na Bureau De Change. Gwamnan babban bankin Godwin Emiefele ne...
Gwamnatin tarayya ta ce sabon nau’in irin wake da ake wa laƙabi da SAMPEA-20T, wadda cibiyar nazari kan harkokin noma ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke...
Kwanaki uku bayan jawabin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi da ke cewa, gwamnatin sa, ta fitar da al’ummar ƙasar nan sama da miliyan goma...