Wata kwararriyar likitar Ƙoda a asibitin koyarwa na Aminu Kano ta ce, masu shaye-shayen mugunguna barkatai da masu ciwon suga har ma da masu hawan jini...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce Najeriya tana mataki na hudu a ƙasashen duniya da suke yaƙi da annobar corona. Wakilin WHO a Najeriya Dakta...
Gwamnatin tarayya ta ce, ba za ta ci gaba da biyan ma’aikatan ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa albashi ba matuƙar suna cikin yajin aikin a yanzu....
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wani asibiti mai zaman kan sa a ƙaramar hukumar Gaya. An rufe asibitin bisa laifin ɗaukar wasu masana a fannin ilimin...
Kwamitin shugaban Kasa mai yaƙi da cutar COVID-19 ya ce, za a fara rigakafin zagaye na biyu a ranar 10 ga watan Agusta. Daraktan yada labarai...
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya ce cutar Corona da ta sake dawowa karo na uku ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a cikin mako guda...
Gwamnatin jihar Bauchi, ta kaddamar da shirin Allurar Rigakafin cutar Amai da Gudawa na Cholera don kaucewa barkewar annobar a jihar. Gwamnan jihar Bala Mohammed, ne...
Gwamnatin jihar Kano zata sanya takunkumi ga dukkan asibitoci masu zaman kansu da basu sabunta lasisi ba. Sakataren hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu...
Ana kamuwa da cutar hanta ta hanyar amfani da abubuwan yau da kullum da wanda yake dauke cutar yayi amfani da su. Dr Rukayya Babale Shu’aibu...
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da wasu littattafai na horarwa kan inganci da lafiyar abinci don rage nau’ikan cututtuka dake addabar al’umma. Ministan Lafiya, Dr Osagie Ehanire...